4.9/5
( 793+ reviews)
Features Alwilayah Tv Hausa Android TV
Alwilyah TV HausaGidan TV ne da yake yada shirye-shiryen Addini da rayuwa a cikin harshen Hausa, muna bin ingantattun hanyoyi domin tabbatar da mas’aloli na Addini tare da kiyaye amanar ilimi.A cikin wadannan shirye-shirye akwai: hukunce-hukuncen Addini, amsa shubuhohi, #Free_Zakzaky, mazahabobi, akida, hadin kai, maulidin Annabi (SAWA) da Imamai (AS), shirin mata da yara, kiwon lafiya, tare da masu kallonmu da sauransu.
🎬
Entertainment
Enjoy your favorite movies and TV shows.
Screenshots
See the Alwilayah Tv Hausa Android TV in Action
Get the App Today
Download on Google Play
Available for Android 8.0 and above